Micah 2:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wanda ya fasa ฦofa ya buษe, shi zai haura yฤ yi musu jagora, za su fashe bangon su fita. Sarkinsu zai wuce gabansu, Ubangiji kuma zai kasance a gaba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุดู ููููุฏู ุฐููู ูููุฏู ููุชูููโุบูุ ุฐููู ููู
ูุณู ุฌูุบููุงูุฑู ุณููปูุฑูููููฐ ุชูููุฑูููุ ููุฐูู
ู ู
ูุณู ฺงููุงฺูขู ุณฺูขูุชูุ ุณูุฑูููููุณู ุฐููู ุดูุง ุบูุจูููุณูุ ููููููููฐูู ุฏู ููููุณู ุฐููู ุฌูุบููุงูุฑูููุซูููฐุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โWanda zai huda garu, shi zai yi musu jagora, Za su fita ฦofar, su wuce, su fice ta cikinta. Sarkinsu zai wuce gabansu, Ubangiji kuma yana kan gaba.โ