Micah 2:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kun kori matan mutanena daga gidajensu masu daɗi. Kuka kawar da albarkata har abada daga wurin ’ya’yansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُكَنْ كُواْرِ مَاتَانْ مُتَنٜىٰنَ دَغَ غِدَاجٜىٰنْسُ مَاسُ ݣَوْ؞ كُكَنْ كَوَرْدَ أَلْبَرْكَتَ دَغَ وُرِنْ یَیَنْسُ حَرْ أَبَدَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kukan kori matan mutanena Daga gidajensu masu kyau, Kukan kawar da darajata har abada daga wurin 'ya'yansu.