Micah 3:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kuka gina Sihiyona ta wurin zub da jini, Urushalima kuma ta wurin mugunta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُكَيِ كَشٜىٰ كَشٜىٰ دَ سَاثٜىٰسَاثٜىٰ دُواْمِنْ سَامُنْ كُطِنْ غِنَا سِهِيُواْنَ، كُكَ غِنَا عُرُوشَلِيمَ دَ مُغُنْتَا!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kuna gina Sihiyona da jini, Kuna kuwa gina Urushalima da zalunci.