Micah 3:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hukunce-hukuncen shugabannin ฦasar na cin hanci ne, firistocinta kuma suna koyarwa don a biya su, annabawanta kuwa suna yin annabci don neman kuษi. Duk da haka suna jingina a kan Ubangiji suna cewa, โBa Ubangiji yana tare da mu ba? Ba balaโin da zai zo mana.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุดููุบูุจููููููุชู ุณููู ููููููููฐ ุดูุฑููุนู ุชูุซููู ุญูููุซูุ ฺขูุฑูุณูุชููุงูุซูููุชู ุณููู ูููุงูููุฑูููุง ุฏููุงูู
ููู ููููฐู
ููู ุฑููุจูุ ุงูููููุจูุงููููุชู ุณููู ุงูููููุจูุซู ุฏููุงูู
ููู ููููฐู
ููู ููุทูุ ุฏูููุฏููููู ุณููู ฺูู
ูููู ููููููููฐูู ูููู ุชูุฑูููฐุฏูุณููุ ุณููู ุซูููฐูู ยซุงููููุ ููููููููฐูู ูููู ฺูููููุฑูู
ูุ ุจู ู
ูุณฺููขูุฑู ุฏู ุฐูุงุชู ฺขูุงุทููุงู ุนูููููู
ู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shari'ar shugabannin ฦasar ta cin hanci ce. Firistocinta suna koyarwa don neman riba, Haka kuma annabawa suna annabci don neman kuษi. Duk da haka suna dogara ga Ubangiji, suna cewa, โAi, Ubangiji yana tsakiyarmu, Ba masifar da za ta same mu.โ