Micah 3:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Don haka, saboda ku, za a nome Sihiyona kamar gona, Urushalima kuma ta zama tarin juji, tudun haikali kuwa zai zama kurmin ฦayayyuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏููููุ ุฐูุงุนู ูููุงูู
ูููฐ ุณููููููุงููู ููู
ูุฑู ุบููุงูููุ ุนูุฑููุดููููู
ู ุฐูุงุชู ุฐูู
ู ุชููููู ฺููขูููุ ุชูุฏู ุนูููุฏู ูููููููููู ููููููฐ ุฐููู ุฐูู
ู ููุฑูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda ku kuwa za a nome Sihiyona kamar gona, Urushalima kuwa za ta zama tsibin kufai, Dutse inda Haikali yake zai zama kurmi.