Micah 3:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™an nan za su kira ga Ubangiji, amma ba zai amsa musu ba. A wannan lokaci zai ษ“oye fuskarsa daga gare su saboda irin muguntar da suka yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽุงูƒููŠู ูƒููˆูƒูŽุง ุบูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุจูŽุฐูŽูŠู’ ุงู”ูŽู…ู’ุณูŽ ู…ููƒูุจูŽุž ุฐูŽูŠู’ ูปููˆุงู’ูŠูœู‰ูฐ ฺขูุณู’ูƒูŽุฑู’ุณูŽ ุฏูŽุบูŽ ุบูŽุฑูœู‰ูฐูƒู ุงู”ูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ุŒ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ูƒูู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ู…ูุบูู†ู’ุชูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan za su yi kuka ga Ubangiji, Amma Ubangiji ba zai amsa musu ba. Zai ษ“oye musu fuskarsa a wannan lokaci, Saboda mugayen ayyukansu.