Micah 3:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka dare yana zuwa a bisanku, ba tare da wahayi ba, kuma duhu, ba tare da duba ba. Rana za tฤ fฤษi wa annabawa, yini kuma zai zama musu duhu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุณูุจููุงูุฏู ุญูููุ ููู ุงูููููุจูุงููุงุ ูููุงูู
ูููฐ ุฐููู ุฐูู
ู ู
ููู ุฏูุฑูููฐุ ุจูุงุจู ุณูููุฑููู ุฑูุนูููุ ุฏููู ููููฐ ุงููุบูุฑูููฐููุ ุจูุงุจู ุณูููุฑููู ุบูููุ ุฑูุงูู ุฐูุงุชู ฺขูุงุทู ุนูููููููุ ููู ุงูููููุจูุงูููููููุ ูููู ุฐููู ุฐูู
ู ู
ููู ุฏููู ุจฺูงู ฺงูุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka kome zai zama dare da duhu, ba wahayi ko duba. Rana za ta fฤษi a kan annabawa, Yini zai zama musu duhu baฦi ฦirin.