Micah 3:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Masu gani za su ji kunya, masu duba kuma za su ji taƙaici. Dukansu za su rufe fuskokinsu gama ba amsa daga Allah.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُو مَاسُ غَنِ، ذَاكُشَا كُنْيَا، مَاسُ دُوبَا، ذَاكُشَا ڧَسْڧَنْثِ؞ دُكَنْكُ ذَاكُ رُڢٜىٰ بَاكِنْكُ، غَمَا بَابُ أَمْسَ دَغَ وُرِنْ اللَّهْ ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Masu gani za su sha kunya, Masu duba kuwa za su ruɗe, Dukansu za su rufe bakinsu, Gama ba amsa daga wurin Allah.