Micah 4:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ba su san tunanin Ubangiji ba; ba su fahimci shirinsa ba, shi da ya tattara su kamar dammuna a masussuka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุจูŽุณู ุณูŽู†ู’ ุชูู†ูŽุงู†ูู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุจูŽุŒ ุจูŽุณู ุบูŽุงู†ูœู‰ูฐ ุดูุฑูู†ู’ุณูŽุจูŽุŒ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ูŠูŽุชูŽุชู‘ูŽุฑูŽุงุณู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุฏูŽู…ู ุญูŽฺŸูุŒ ุญูŽฺŸูู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ูƒูŽูŠู’ ูˆูุฑูู†ู’ ุจูุบูู†ู’ ุญูŽฺŸูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ba su san nufin Ubangiji ba, Ba su gane shirinsa ba, Gama ya tara su ne kamar dammunan da za a kai masussuka.