Micah 4:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Alโ€™ummai da yawa za su zo su ce, โ€œKu zo, bari mu haura zuwa dutsen Ubangiji, zuwa gidan Allah na Yaฦ™ub. Zai koya mana hanyoyinsa, don mu yi tafiya cikin hanyoyinsa.โ€ Doka za tฤƒ fita daga Sihiyona, maganar Ubangiji kuma daga Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽูŠู’ ุฏูŽูŠูŽูˆูŽ ุฐูŽุงุณูุฐููˆุงู’ ุณูุซูœู‰ูฐุŒ ยซูƒูุฐููˆุงู’ุŒ ู…ูู‡ูŽูˆู’ุฑูŽ ุชูุฏูู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุฐููˆูŽุง ุบูุฏูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูŽ ูŠูŽุนู’ฺงููˆุจูŽุŒ ูŠูŽูƒููˆุงู’ูŠูŽ ู…ูŽู†ูŽ ู‡ูŽู†ู’ูŠููˆุงู’ูŠูู†ู’ุณูŽุŒ ู…ููˆ ูƒูู…ูŽ ู…ููŠู ุชูŽฺขููŠูŽ ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ุณูŽุžยป ุบูŽู…ูŽุง ุฏูŽุบูŽ ุณูู‡ููŠููˆุงู’ู†ูŽ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุง ุฐูŽุงุชูŽ ฺขูุชููˆุงู’ุŒ ุฏูŽุบูŽ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุฐูŽุงุชูŽ ุฐููˆุงู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Al'umman duniya za su zo, su ce, โ€œBari mu haura zuwa tudun Ubangiji, Zuwa Haikalin Allah na Isra'ila, Za mu koyi abin da yake so mu yi, Za mu yi tafiya a hanyar da ya zaษ“a.โ€ Koyarwar Ubangiji daga Urushalima take zuwa, Daga Sihiyona yake magana da jama'arsa.