Micah 4:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da ke, ya hasumiyar tsaron garke, Ya mafaka Diyar Sihiyona, za a maido miki da mulkinki na dฤ, sarauta kuma za tฤ zo wa Diyar Urushalima.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ูููู ุญูุตููู
ูููุง ุชูุบูุงุฏููู ุชูู
ูููุ ุชูุฏููู ุฐููุซูููุงุชู ุณููููููุงูููุ ุงููุบูุฑูููฐูู ู
ููููู ููุฏูุง ุฐููู ูููุงูู
ูุ ู
ูููููููููู ููุฐููุซูููุงุชู ุนูุฑููุดููููู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKe kuma hasumiyar garken tumaki, tudun Sihiyona, Mulki na dฤ zai komo wurinki, Wato sarautar Urushalima.โ