Micah 5:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ki tattara sojojinki, ya ke birnin mayaƙa, gama an kewaye mu da yaƙi. Za su bugi kumatun mai mulkin Isra’ila da sandar ƙarfe.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنْذُ، كِتَتَّارَ سُواْجُواْجِنْكِ غَمَا أَنْكٜىٰوَيٜىٰكِ دَ يَاڧِ، دَ سَنْدَا عَكَ بُغِ سَرْكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، عَكَ بُغٜىٰشِ عَكُمَتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ki tattara sojojinki, gama an kewaye mu da yaƙi. Za su bugi kumatun Sarkin Isra'ila da sanda.”