Micah 5:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โA wannan rana,โ in ji Ubangiji โZan hallaka dawakanku daga cikinku, in kuma rurrushe kekunan yaฦinku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุงููููุฌููู ููููููููฐูู ุ ุงูู ุฑูุงููุฑู ููููุ ุฐููู ููููุฑูุฏู ุฏูููููููููุ ุงูููู ูููููููุฑู ุฏู ููููฐูููููู ุฏููุงูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โA wannan rana, ni Ubangiji na ce, Zan kashe dawakanku, in hallaka karusanku.