Micah 5:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai tsaya yฤƒ yi kiwon garkensa da ฦ™arfin Ubangiji, cikin girman sunan Ubangiji Allahnsa. Za su kuma zauna lafiya, gama girmansa za tฤƒ kai har ฦ™arshen duniya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ู…ูŽูƒููŠูŽุงูŠูุŒ ุฐูŽูŠู’ ู„ููˆุฑูŽ ุฏูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ุณูŽ ุฏูŽ ฺงูŽุฑู’ฺขูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽฺขูุชููˆุงู’ ุฏูŽุบูŽ ูˆูุฑูู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุทูŽูˆู’ูƒูŽูƒูŽุฑู’ ุณููˆู†ูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ุณูŽุž ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ุณูŽ ุฐูŽุงุณู ุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ู„ูŽุงฺขููŠูŽุŒ ุบูŽู…ูŽุง ุฅููŠูƒููˆุงู†ู’ ุณููˆู†ูŽู†ู’ุณูŽุŒ ุฐูŽุงุนูŽ ุณูŽู†ู’ ุฏูŽุดู ูƒููˆุงู’ุนูู†ูŽ ุนูŽุฏููˆู†ููŠูŽุงุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi kuwa zai tashi ya ciyar da garkensa da ฦ™arfin Ubangiji, Da ษ—aukakar sunan Ubangiji Allahnsa. Za su kuwa zauna lafiya, Gama zai zama mai girma cikin duniya duka.