Micah 5:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Raguwar Yaƙub za tă kasance a tsakiyar mutane masu yawa kamar raɓa daga Ubangiji, kamar yayyafi a kan ciyawa, wanda ba ya jiran mutum ko kuma yă dakata wa ɗan adam.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ضَغُواْوَرْ ذُرِيَرْ يَعْڧُوبَ وَدَّ تَكٜىٰ أَڟَكِيَرْ ڧَبِيلُ مَيْ يَوَ، ذَاتَ كَسَنْثٜىٰ كَمَرْ رَٻَ مَيْ سَابُنْتَاوَا دَغَ وُرِنْ يَهْوٜىٰهْ ، كَمَرْ يَيَّڢِنْ ضُوً سَمَ عَكَنْ ثِيَوَ، وَطَنْدَ بَسُ دُواْغَضَ غَ مُتَنٜىٰ كُواْ سُسَا رَيْ غَ یَنْ أَدَمْ بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ringin Yakubu zai zamar wa mutane Kamar raɓa daga wurin Ubangiji, Kamar kuma yayyafi a kan tsire- tsire, Wanda ba ya jinkiri ko ya jira mutane.