Micah 6:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ku ci amma ba za ku ฦoshi ba, cikinku zai zama babu kome Za ku tattara amma ba za ku yi ajiyar kome ba, gama abin da kuka yi ajiya zan ba wa takobi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงููุซูุ ุนูู
ููุง ุจูุฐูุงูู ฺงููุงูุดูุจูุ ุซููููููู ุฏููู ุฐููู ููุณูููุซูููฐ ุฏู ุฐูุงฺขููู ููููููุ ุฐูุงูู ุชูุงุฑูุ ุนูู
ููุง ุจูุฐูุงูู ุงููุฌูููููฐ ูููุงูู
ูููฐุจูุ ุทููู ุงููุจูููุฏู ูููู ุงููุฌูููููฐ ููู
ูุ ุนูุซููููู ููุงฺงู ุฐููู ููููุชูุฑู ุฏูุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka ci, amma ba za ku ฦoshi ba, Yunwa za ta kasance a cikinku, Za ku tanada, amma ba zai tanadu ba, Abin da kuma kuka tanada zan bai wa takobi.