Micah 6:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kuna kiyaye ฦaโidodin Omri da dukan ayyukan gidan Ahab kun kuma bi alโadunsu. Saboda haka, zan maishe ku kufai in mai da ku abin dariya a cikin mutane, za ku sha reni a wurin alโummai.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ูููู ููููุงููููฐ ู
ููุบูููููฐูู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏููู ุนููุงู
ูุฑูุ ุฏู ุฏููููู ุงููููููููู ุบูุฏููู ุงููููุจูุ ูููููู ุชฺูขููู ุนูุซููููู ู
ููุบูููููฐูู ุดูููุฑูุฑูุณูุ ุฏููุงูู
ููู ุญููู ุฐููู ู
ูููุฏูููู ฺููขูููุ ููุฐูู
ู ุงููุจููู ุฌููู ฺูููุ ุชูููููุ ููู ู
ูุชูููููฐููุ ูููุงูุนููู ุฐูุงูู ุดูุง ุฑูููฐููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin kun kiyaye dokokin Omri, Kun bi halin gidan Ahab, Kun kuma bi shawarwarinsu. Domin haka zan maishe ku kufai, In mai da ku abin dariya, Za ku sha raini a wurin mutanena.โ