Micah 6:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKu saurara, ya ku duwatsu game da tuhumar da Ubangiji yake muku, ku ji, ku daษaษษun tushin duniya. Gama Ubangiji yana da ฦara a kan mutanensa; yana tuhumar Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููู ู
ููููููู ุชูุฏููููุ ููุฌู ุงููุฑููู ฺงูุงุฑูุฑู ุฏู ููููููููฐูู ููููููฐููุ ููุง ููู ุชููุดูููฐูู ุฏููููููุงุ ููุณูููุฑูุฑู! ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ููููุฏู ฺงูุงุฑู ุนููููู ู
ูุชูููููฐููุณูุ ูููู ุฒูุฑูุบููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKu duwatsu da madawwaman tussan duniya, Ku ji tuhumar da Ubangiji yake yi muku. Gama Ubangiji, yana da magana gฤba da mutanensa, Zai tuhumi Isra'ila.