Micah 7:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ranar gina katangarka tana zuwa, a ranar za a fadada iyakokinka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رَانَرْ سَاكٜىٰ غِنَا كَتَنْ‌غَرْكُ تَنَ ذُوَا، رَانَرْ دَ ذَاعَ ڧَارَ ڢَاطِنْ إِيَاكَرْ ڧَسَرْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a faɗaɗa iyakarka A ranar da za a gina garunka.