Micah 7:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan rana mutane za su zo gare ka daga Assuriya da kuma biranen Masar, daga Masar ma har zuwa Yuferites daga teku zuwa teku, kuma daga dutse zuwa dutse.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ุฑูุงููุฑู ูููู ู
ูุชูููููฐูููู ุฐูุงุณู ุฏูุงููุงู ููุฑูููููุ ุฏูุบู ุงููุณููุฑููู ุฏู ูููุงูุบููู ฺููขูุฑูููฐุชูุณู ุงููุบูุจูุณูุ ุฏูุบู ููู
ู ู
ูุตูุฑู ุนูููุฏูุ ุฏูุบู ู
ููููููู ุชูุฏูููู ุฏู ุชูููฐูููู ู
ูุงุณู ูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A waccan rana mutane za su zo wurinka, Daga Assuriya har zuwa Masar, Daga Masar zuwa Kogin Yufiretis, Daga teku zuwa teku, daga dutse zuwa dutse.