Micah 7:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An kawar da masu tsoron Allah daga ฦ™asar; babu sauran mai adalcin da ya rage. Dukan mutane suna kwanto don su zub da jini; kowa yana farautar ษ—anโ€™uwansa da tarko.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุงุจู ู…ูŽุงุณู ุญูŽู„ูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุฏูŽ ุณููƒูŽ ุถูŽุบูœู‰ูฐ ุนูŽฺงูŽุณูŽุฑู’ุŒ ุจูŽุงุจู ู…ูŽูŠู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ุงู”ูŽ ุธููˆุซู ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุถูŽุบูœู‰ูฐุž ูƒููˆุงู’ูˆูŽ ูŠูŽู†ูŽ ู†ูœู‰ูฐู…ูŽู†ู’ ุฏูŽุงู…ูŽุฑู’ ูƒูŽุดูœู‰ูฐ ูˆูŽู†ูุŒ ูƒููˆุงู’ูˆูŽ ูŠูŽู†ูŽ ฺขูŽุฑูŽูˆู’ุชูŽุฑู’ ุทูŽู†ู’ุนููˆูŽู†ู’ุณู ุฏูŽ ุชูŽุฑู’ูƒููˆุงู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen kirki sun ฦ™are a duniya, Ba nagarta a cikin mutane. Dukansu suna kwanto don su zub da jini. Kowa yana farautar ษ—an'uwansa da tarko.