Micah 7:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ka yi wa Yaฦub aminci, ka kuma nuna jinฦai ga Ibrahim, kamar yadda ka yi alkawari da rantsuwa ga kakanninmu tun a kwanankin dฤ.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงูู ููููู ุงููู
ูููุซููููู ุบู ู
ูุชูููููฐููููุ ฺงูููููุฑููู ู
ูุฑูุฑู ุซูููุฌูุงููุง ุบู ุฐูุฑูููุฑู ููุนฺูงููุจู ุฏู ุงููุจูุฑููฐูููู
ูุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ููุฑฺููููููฐูู ููุงูููููููู
ู ุชููู ุฒูุงู
ูุงูููู ุฏูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka nuna wa Yakubu aminci, Ga Ibrahim kuma madawwamiyar ฦauna, Kamar yadda ka rantse wa kakanninmu Tun a zamanin dฤ.