Micah 7:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ɗa yakan ce wannan ba mahaifinsa ba ne, diya kuma takan tayar wa mahaifiyarta, matar ɗa takan yi gāba da uwar mijinta, abokan gāban mutum su ne iyalin cikin gidansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا طَا يَنَ رٜىٰنَ بَابَنْسَ، یَ مَثٜىٰ كُمَ تَنَ تَيَرْ وَ مَامَرْتَ، مَاتَرْ طَا تَنَ يِنْ غَابَادَ مَامَرْ مِجِنْتَ؞ أَبُواْكَنْ غَابَنْ مُتُمْ، مُتَنٜىٰنْ غِدَنْسَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama ɗa yana raina mahaifi, 'Ya kuma tana tayar wa mahaifiyarta, Matar ɗa kuma tana gāba da surukarta, Mutanen gidan mutum su ne maƙiyansa.