Nahum 1:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga cikinki, ya Ninebe wani ya fito wanda ya ƙulla wa Ubangiji makirci yana ba da mugayen shawarwari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ ثِكِنْ نِنٜىٰبَ وَنِ يَڢِتَ وَنْدَ يَڧُلَّ وَ يَهْوٜىٰهْ مُغُنْتَا، يَبَادَ شَوَرَرْ بَنْظَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga cikinki wani ya fito, Wanda ya ƙulla wa Ubangiji makirci, Ya ƙulla shawara marar amfani.