Nahum 1:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu zan karya karkiyarsu daga wuyanki in kuma tsittsinke sarƙar da suka ɗaura ki.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنْذُ ذَنْ كَرْيَ غُنْ‌غُمٜىٰنْ دَنِّيَ وَنْدَ نِنٜىٰبَ يَسَا عَكَنْكُ، ذَنْ كُمَ ڟِنْڟِنْكٜىٰ سَرْڧُواْڧِنْ دَ عَكَ طَوْرٜىٰكُ دَسُو؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu zan karya karkiyarsa daga wuyanka, Zan kuma tsinke sarƙarta.”