Nahum 1:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan abin da suke ƙullawa game da Ubangiji zai kawo ga ƙarshe; wahala ba za tă sāke komowa ƙaro na biyu ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُوانْمٜىٰ كُكٜىٰ ڧُلَّوَ غَابَادَ يَهْوٜىٰهْ ؟ كُواْ دَ مٜىٰنٜىٰنٜىٰ، ذَيْ مَيْدَشِ بَنْظَ! بَ مَيْيِنْ غَابَادَشِ سَوْ بِيُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Me kuke ƙullawa game da Ubangiji? Ubangiji zai wofintar da abin nan da kuke ƙullawa, Sau ɗaya kawai zai hallaka ku.