Nahum 2:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Garkuwoyin sojojinsa ja wur ne; jarumawansa suna sanye da kaya masu ruwan jan garura. ฦarafan kekunan yaฦi suna walฦiya a ranar da aka shirya su; ana kaษa mฤsu da bantsoro.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุฑูููููุงููููู ู
ูุงุณู ุนููู ููุงฺงู ูู ููููููฐุจู ุณููููู ุฌูุงููุฑูุ ุณููุงูุฌููุงูุฌูููุณู ุณููู ุณูููููููฐ ุฏู ุฌูุฌููููููฐูู ุฑููุบูููุ ููููฐูููููู ุฏููุงููู ุณููู ุชฺูููููงููู ููู
ูุฑู ููุฑูุดูููฐูู ููุชูุงุ ุงูููู ุชูููุทู ู
ูุงุณู ุฏู ุจููู ฺููุงูุฑููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Garkuwoyin jarumawansa jajaye ne, Sojojinsa kuma suna saye da mulufi. Da ya shirya tafiya, Karusai suna walฦiya kamar harshen wuta, Ana kaษa mashi da bantsoro.