Nahum 2:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ninebe tana kama da tafki, wanda ruwanta yana yoyo. Suna kuka suna cewa, โKu tsaya! Ku tsaya,โ amma ba wanda ya waiga.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู
ูุฑู ุถูููููุฏู ูููปูุฑูููููฐ ุฏูุบู ุฏูู
ูุ ู
ูุชูููููฐูู ููููููฐุจู ุณููู ุบูุฏู ุฏูุบู ุซูููููุชูุ ุงูููู ุชูุซูููฐูู ยซฺููู! ฺููู!ยป ุนูู
ููุง ุจูุงููููุฏู ููุฌูููู ุจูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nineba tana kama da tafki wanda ruwansa yake zurarewa, Suna cewa, โTsaya, tsaya,โ Amma ba wanda ya waiga.