Nahum 3:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kaiton birni mai zub da jini, wadda take cike da ƙarairayi, cike da ganima, wadda ba a rasa masu fāɗawa cikin wahala!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْتُوانْكِ! يَا بِرْنِ مَيْ ظُبْدَ جِنِ، وَنْدَ يَثِكَ دَ ڧَضْيَا دَيَوَ، دَ كَايَنْدَ عَكَ ڨُوثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kaiton birnin jini, Wanda yake cike da ƙarairayi da ganima, Da waso kuma ba iyaka!