Nahum 3:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ki ja ruwa gama za a kewaye ki da yaƙi. Ki ƙara ƙarfin kagaranki! Ki kwaɓa laka, ki sassaƙa turmi ki gyara abin yin tubali!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طٜىٰبُواْ ضُوَ غَمَا ذَاعَ كٜىٰوَيٜىٰكِ، سَامِ إِسَشّٜىٰنْ ضُوَ كَاڢِنْ يَاڧِنْ يَڢَارَ؞ كِڧَارَ ڧَرْڢِنْ كَتَنْغَرْكِ! كِتَڢِے ݣُورِ كِݣُوٻَ لَاكَ، كِطَوْكِ أَبِنْ يَنْكَ بُلُواكْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ki tanada ruwa domin za a kewaye ki da yaƙi! Ki ƙara ƙarfin kagaranki! Ki tafi kududdufi, ki kwaɓa laka! Ki ɗauki abin yin tubali!