Nahum 3:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A can wuta za tă cinye ki; takobi zai sare ki, kuma kamar fāra, za a cinye ki. Ki riɓaɓɓanya kamar fāra, ki riɓaɓɓanya kamar fārin ɗango!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ دَ شِرْيٜىٰ شِرْيٜىٰنَّنْ، وُتَا ذَاتَ ثِنْيٜىٰكِ! تَكُواْبِے كُمَ ذَيْ كَوَرْ دَكٜىٰ، ذَيْثِنْيٜىٰكِ كَمَرْ ڢَارَ؞ «كِنْ ڧَارَ يَوَنْكِ كَمَرْ ڢَارِ، كِنْيِيَوَ كَمَرْ ڧُدَنْ ظُمَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A can wuta za ta cinye ki, Takobi zai sare ki, Zai cinye ki kamar fara. Ki riɓaɓɓanya kamar fara. Ki kuma riɓaɓɓanya kamar ɗango.