Nahum 3:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kin ƙara yawan masu kasuwancinki har sai da suka fi taurarin sama. Amma kamar fāra sun cinye ƙasar sa’an nan suka tashi, suka tafi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كِنْ ڧَارَ يَوَنْ یَنْ كَاسُوَنْثِنْكِ ڢِيٜىٰدَ يَوَنْ تَوْرَرُوانْ سَمَ؞ سُو كَمَرْ ڢَارِنٜىٰ وَطَنْدَ سُكَنْ بُوطٜىٰ ڢِكَڢِكَيْ سُتَاشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kin yawaita 'yan kasuwanki suna da yawa fiye da taurari, Amma sun tafi kamar fara waɗanda sukan buɗe fikafikansu su tashi, su tafi.