Nahum 3:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya sarkin Assuriya, makiyayanka sun yi barci; manyan mutanenka sun kwanta su huta. An watsar da mutanenka a cikin duwatsu, ba wanda zai tattaro su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุง ุณูุฑููููู ุงููุณููุฑูููุ ู
ูููููุงูููู ู
ูุชูููููฐูููู ุณููู ุจูุฑูุซูุ ุฏูุชููุงูููููู ุณููู ุจูุฑูุซูุ ุณูููุฑููู ู
ูุชูููููฐูููู ุณููู ุงููููุฑฺููููููฐ ููู
ูุฑู ุชูู
ููู ุนููููู ุชูุฏููููุ ุจูุงุณู ุฏู ู
ูููููุงูููู ุฏู ุฐููู ุชูุชููุฑูุงุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Sarkin Assuriya, masu tsaronka suna barci, Manyan mutanenka suna kwankwance, Mutanenka sun watse cikin duwatsu, Ba wanda zai tattaro su.