Nahum 3:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda ya gan ki zai gudu daga gare ki yana cewa, ‘Ninebe ta lalace, wa zai yi makoki domin ta?’ Ina zan sami wani wanda zai yi miki ta’aziyya?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ وَطَنْدَ سُكَ دُوبٜىٰكِ ذَاسُجَا بَايَ سُثٜىٰ، ‹أَبِنْ مَامَاكِ! نِنٜىٰبَ تَذَمَ كُڢَيْ، وَ ذَيْ يِكُوكَا دُواْمِنْتَ؟ عَ إِنَا نٜىٰ ذَنْ نٜىٰمُواْ مِكِ مَاسُ تَعَظِيَّ؟›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan waɗanda za su dube ki Za su ja da baya su ce, ‘Nineba ta lalace, wa zai yi kuka dominta?’ A ina zan samo miki waɗanda za su ta'azantar da ke?”