Nahum 3:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kin fi Tebes ne da take a bakin Nilu, da ruwa yake kewaye da ita? Rafi shi ne kāriyarta, ruwanta kuma katanga.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«نِنٜىٰبَ، كٜىٰ كِنْڢِے بِرْنِنْ تٜىٰبٜىٰسْ، وَدَّ تَكٜىٰ عَبَاكِنْ كُواْغِنْ نِلُ نٜىٰ؟ عِتَمَا ضُوَنٜىٰ يَكٜىٰوَيٜىٰتَ، تٜىٰكُنٜىٰ وُرِنْ ٻُيَنْتَ، ضُوَنٜىٰ كَتَنْغَرْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kin fi No ne? Wadda take a bakin Nilu, Wadda ruwa ya kewaye ta? Teku ce kagararta. Ruwa ne kuma garunta.