Nehemiah 1:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ce mini, โWaษanda suka tsira daga kwasan zuwa zaman bauta da kuma suka komo cikin yankin suna cikin babban damuwa da wulaฦanci. An rushe katangar Urushalima aka kuma ฦone ฦofofin da wuta.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณููู ฺขูุทูุง ู
ููู ุซูููฐูู ุถูุบููุงูููุฑู ู
ูุชูููููฐููู
ู ุฏู ุณููู ูููปูุชู ุฏูุบู ุจูููุชูุงุ ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุนููููููููู ูููููุฏูุ ุณููู ุซููููู ฺููููููู ูููููู ุฏู ููููููุง ุณููุงูุณูููุ ุณููู ููู
ู ฺขูุทูุง ู
ููู ุซูููฐูู ุชูููุฏู ุนููู ุฑูุดูููฐ ููุชูููโุบูุฑู ุนูุฑููุดููููู
ู ุนููู ููู
ู ฺงููุงูููููฐ ฺงููุงฺูขููุงฺูขูููุ ุจูุนฺู ูุฑูุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka ce mini, โWaษanda suka tsira, suka koma daga zaman talala, da suke can lardin, suna cikin wahala ฦwarai, suna kuma shan kunya. Garun Urushalima kuma ya rushe, ฦofofi sun ฦone.โ