Nehemiah 1:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mun yi mugunta gare ka. Ba mu yi biyayya da umarnai, ƙa’idodi da kuma dokokin da ka ba wa bawanka Musa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُنْ عَيْكَتَ مُغُنْتَا سُواْسَيْ أَغَبَنْكَ؞ بَمُكِيَايٜىٰ عُمَرْنَيْ دَ ڧَٰعِدُواْدِ دَ دُواْكُواْكِنْدَ كَبَا بَاوَنْكَ مُوسَٰى بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mun kangare maka, ba mu kiyaye umarnai, da dokoki, da ka'idodi waɗanda ka ba bawanka Musa ba.