Nehemiah 1:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma in kuka dawo gare ni kuka kuma yi biyayya da umarnaina, to, ko mutanenku da aka kwasa zuwa zaman bauta suna can wuri mafi nisa, zan tattara su daga can in kawo su wurin da na zaษa yฤ zama wurin zama don Sunana.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ุณููู ุฌูููููุงู ุบูุฑูููฐููุ ุณููู ููู
ู ููููุงููููฐ ุงููุจูููุฏู ููุงุนูู
ูุฑูุซูููฐุณูุ ุฐูุงูู ุชูุชููุฑูุงุณู ูููุงู ุฏูู
ูุง ุณููู ุงููููุฑฺููููููฐ ุญูุฑู ุงููููุงููุฑู ุฏููููููุงุ ุฐูุงูู ูููฐููุงูุณู ููุฑููู ุฐูู
ููููู ุฏู ููุฐูุงูปูุง ุนูููู
ููู ุณูุฌููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan kun juyo wurina, kun kiyaye umarnaina, kun aikata su, ko da yake an warsatsar da ku can nesa, zan tattaro ku, in kawo ku wurin da na zaษa domin in sa sunana ya kahu a wurin.โ