Nehemiah 10:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da Adoniya, da Bigwai, da Adin,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَدُواْنِيَ دَ بِڠُوِ دَ أَدِنْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama jama'ar Isra'ila da Lawiyawa za su kawo sadakoki na hatsi,da na ruwan inabi, da na mai, a ɗakin ajiya inda tasoshin Haikali suke, da gaban firistocin da suke hidima, da masu tsaron ƙofofi, da mawaƙa. “Ba za mu ƙyale Haikalin Allahnmu ba.”