Nehemiah 11:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
tare da ’yan’uwansu waɗanda suke aiki domin haikali, su 822 ne. Akwai kuma Adahiya ɗan Yeroham, ɗan Felaliya, ɗan Amzi, ɗan Zakariya, ɗan Fashhur, ɗan Malkiya,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْسُ تَرٜىٰدَ یَنْعُوَنْسُ وَطَنْدَ سُكَيِ عَيْكِ أَ غِدَنْ اللَّهْ مُتُمْ طَرِے تَݣُوسْ دَ عَشِرِنْ دَ بِيُ نٜىٰ؞ أَدَيَ طَنْ يٜىٰرُواْهَمْ جِيكَنْ ڢٜىٰلَلِيَ دَغَ غِدَنْ أَمْظِ طَنْ زَكَرِيَّا طَنْ ڢَشُرْ طَنْ مَلْكِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tare da 'yan'uwansu waɗanda suka yi aiki a Haikali, su ɗari takwas da ashirin da biyu ne. Akwai kuma Adaya ɗan Yeroham, jīkan Felaliya. Sauran kakanninsa su ne Amzi, da Zakariya, da Fashur, da Malkiya.