Nehemiah 11:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga Lawiyawa kuwa akwai, Shemahiya ɗan Hasshub, ɗan Azrikam, ɗan Hashabiya, ɗan Bunni,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ ذُرِيَرْ لَوِ؞ شٜىٰمَيَ طَنْ هَشُّبْ جِيكَنْ أَظِرِكَمْ دَغَ غِدَنْ هَشَبِيَ طَنْ بُنِّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na wajen Lawiyawa kuwa su ne Shemaiya ɗan Hasshub, jīkan Azrikam. Sauran kakanninsa su ne Hashabiya, da Bunni,