Nehemiah 11:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da Shabbetai, da kuma Yozabad, biyu cikin shugabanni Lawiyawa waɗanda suke da nawayar aiki waje da gidan Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شَبّٜىٰتَيْ دَ يُواْظَبَدْ سُونٜىٰ شُوغَبَنِّنْ لَوِيَاوَنْ دَسُكٜىٰ لُورَ دَ عَيْكَثٜىٰ عَيْكَثٜىٰنْ وَجٜىٰ نَغِدَنْ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da Shabbetai, da Yozabad, ɗaya daga cikin manyan shugabanni na Lawiyawa, waɗanda suke lura da kewayen Haikalin Allah.