Nehemiah 11:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Matsaran ƙofofi kuwa su ne, Akkub, da Talmon, da ’yan’uwansu waɗanda suke tsaron ƙofofi, su 172 ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ مَاسُ غَادِنْ ڧُواْڢُواْڢِنْ هَيْكَلِ؞ عَكُّبْ دَ تَلْمُوانْ، تَرٜىٰدَ یَنْعُوَنْسُ، مَاسُ غَادِنْ ڧُواْڢُواْڢِنْ هَيْكَلِ، مُتُمْ طَرِے طَيَ دَ سَبَعِنْ دَ بِيُ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Masu tsaron ƙofofi kuma su ne Akkub, da Talmon, da 'yan'uwansu, su ɗari da saba'in da biyu ne.