Nehemiah 11:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ma’aikatan haikali sun zauna a kan tudun Ofel. Ziha, da Gishfa ne suke lura da su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مَاسُ يِنْ حِدِمَ أَ هَيْكَلِ سُكَ ذَوْنَ عَتُدُنْ عُواْڢٜىٰلْ؞ ظِهَ دَ غِشْڢَ سُونٜىٰ مَاسُ لُورَ دَ مَاسُ يِنْ حِدِمَ أَ هَيْكَلِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ma'aikatan Haikali suka zauna a Ofel. Ziha da Gishfa, su ne shugabannin ma'aikatan Haikali.