Nehemiah 11:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Babban shugaban Lawiyawa a Urushalima shi ne Uzzi ษan Bani, ษan Hashabiya, ษan Mattaniya, ษan Mika. Uzzi yana ษaya daga zuriyar Asaf, waษanda suke mawaฦan da suke da nawayar hidima a gidan Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููู ูููุฑู ุฏู ููููููุงูููู ุฏูุณูููููฐ ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ู ุดููููููฐ ุนูุธูู ุทููู ุจููู ุฌูููููู ููุดูุจููู ุฏูุบู ุบูุฏููู ู
ูุชูููููู ุทููู ู
ูููู ุฏูุบู ุฏูููโุบููู ุงููุณฺูขูุ ููููููู ุฏูููโุบู ููููฐ ููููููฐ ุดููุบูุจูููุซููู ู
ูููุงฺงู ุงูู ุบูุฏููู ุงูููููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shugaban Lawiyawan da yake a Urushalima, shi ne Uzzi ษan Bani, jฤซkan Hashabiya. Sauran kakanninsa su ne Mattaniya, ษan Mika daga zuriyar Asaf. Su ne mawaฦa a Haikalin Allah.