Nehemiah 11:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da ƙauyukan da filayensu, waɗansu mutanen Yahuda suka zauna a Kiriyat Arba da ƙauyukanta, da Dibon da ƙauyukanta, da Yekabzeyel da ƙauyukanta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمٜىٰ دَ ڧَوْيُكَ دَ ڢِيلَيٜىٰنْسُ، وَطَنْسُ مُتَنٜىٰنْ يَهُودَ سُكَ ذَوْنَ أَ كِرِيَتْ أَرْبَ دَ ڧَوْيُكَنْتَ دَ دِبُوانْ دَ ڧَوْيُكَنْتَ دَ يٜىٰكَبْظٜىٰيٜىٰلْ دَ ڧَوْيُكَنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Game da ƙauyuka da gonakinsu kuma, waɗansu mutanen Yahuza suka zauna a Kiriyat-arba, da Dibon da ƙauyukanta, da Yekabzeyel da ƙauyukanta,