Nehemiah 11:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zuriyar mutanen Benyamin daga Geba sun zauna a Mikmash, da Aiya, da Betel da ƙauyukanta,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ ذُرِيَرْ بِلِيَامِنُ كُوَ سُكَ ذَوْنَ أَ غٜىٰبَ دَ مِكْمَشْ دَ أَيْجَ دَ بٜىٰتٜىٰلْ دَ ڧَوْيُكَنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen kabilar Biliyaminu suka zauna a Geba, da Mikmash, da Ayya, da Betel da sauran ƙauyuka na kewaye,