Nehemiah 11:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
yayinda sauran mutane daga Yahuda da Benyamin suka zauna a Urushalima). Daga zuriyar Yahuda akwai, Atahiya ษan Uzziya, ษan Zakariya, ษan Amariya, ษan Shefatiya, ษan Mahalalel, wani zuriyar Ferez;
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุง ุณููููููููฐูู ุดููุบูุจูููู ุฏูุบู ุฐูุฑูููุฑู ูููููุฏู ุฏู ุจูููููุงู
ููู ุฏู ุณููู ุฐููููู ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุฏูุบู ุฐูุฑูููุฑู ูููููุฏูุ ุงููุชููู ุทููู ุนูุฒูููู ุฌูููููู ุฒูููุฑููููุง ุฏูุบู ุบูุฏููู ุงููู
ูุฑููู ุทููู ุดูููฐฺขูุชููู ุทููู ู
ูููููููููฐูู ุฏูุบู ุฏูููโุบููู ฺขูููฐุฑูููฐุธูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waษansu mutanen Yahuza da na Biliyaminu suka zauna a Urushalima. Daga cikin mutanen Yahuza akwai Ataya ษan Azariya, wato jฤซkan Zakariya ษan Amariya. Sauran kakanninsa su ne Shefatiya, da Mahalalel, zuriyar Feresa ษan Yahuza.