Nehemiah 11:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zuriyar Ferez waɗanda suka zauna a Urushalima sun kai ɗari huɗu da sittin da takwas, dukansu kuwa muhimman mutane ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ دَنْ‌غِنْ ڢٜىٰرٜىٰظْ دَ سُكَ ذَوْنَ عُرُوشَلِيمَ مُتُمْ طَرِے حُطُ دَ سِتِّنْ دَ تَݣُوسْ نٜىٰ؞ دُكَنْسُ كُوَ مَاسُ ڧَرْڢِنْ ذُوثِيَا نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan mutanen Feresa da suka zauna Urushalima su ɗari huɗu da sittin da takwas ne, dukansu kuwa muhimman mutane ne.