Nehemiah 12:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mattaniya, Bakbukiya, Obadiya, Meshullam, Talmon da Akkub su ne matsaran ƙofofi waɗanda suka yi tsaron ɗaukan ajiya a ƙofofi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا سُونَيٜىٰنْ مَاسُ غَادِنْ دَسُكٜىٰ غَادِنْ ڧُواْڢُواْڢِنْ هَيْكَلِ نَوَجٜىٰنْ طَكُنَنْ أَجِيَ، مَتَّنِيَ دَ بَكْبُكِيَ دَ عُواْبَدِيَ دَ مٜىٰشُلَّمْ دَ تَلْمُوانْ دَ كُمَ عَكُّبْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mattaniya, da Bakbukiya, da Obadiya, da Meshullam, da Talmon, da Akkub su ne masu tsaron ƙofofi, suna tsaron ɗakunan ajiya na wajen ƙofofi.